Search Help

Search the whole Bible in your chosen Translation.

1. Find Verses Using Words

Examples:

Notes:

2. Find Verses Using Advanced Matching

Finds baptism, baptize, baptized, baptizing

Finds love, loved, loving

3. Find a passage

Opens John chapter 3.

Opens John 3, verses 16–17. A book name on its own, such as "John", searches for that word.

Zabura 13

Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ (OHCB)

Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda.

1 Har yaushe, ya Ubangiji? Za ka manta da ni har abada ne?

Har yaushe za ka ɓoye fuskarka daga gare ni?

2 Har yaushe zan yi kokawa da tunanina

kuma kowace rana in kasance da damuwa a zuciyata?

Har yaushe abokin gābana zai yi nasara a kaina?

3 Ka dube ni ka amsa mini, ya Ubangiji Allahna.

Ka ba da haske ga fuskata, ko in yi barci cikin mutuwa;

4 abokin gābana zai ce, “Na sha ƙarfinsa,”

kuma abokan gābana za su yi murna sa’ad da na fāɗi.

5 Amma na dogara a kan ƙaunarka marar ƙarewa;

zuciyata tana farin ciki a cikin cetonka.

6 Zan rera ga Ubangiji

gama ya yi mini alheri.

Zabura 13