Search Help

Search the whole Bible in your chosen Translation.

1. Find Verses Using Words

Examples:

Notes:

2. Find Verses Using Advanced Matching

Finds baptism, baptize, baptized, baptizing

Finds love, loved, loving

3. Find a passage

Opens John chapter 3.

Opens John 3, verses 16–17. A book name on its own, such as "John", searches for that word.

Zabura 129

Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ (OHCB)

Waƙar haurawa.

1 Sun yi mini danniya ƙwarai tun ina ƙarami,

bari Isra’ila yă ce,

2 sun yi mini danniya ƙwarai tun ina ƙarami,

amma ba su yi nasara a kaina ba.

3 Manoma sun nome bayana

suka yi kunyoyinsu da tsayi.

4 Amma Ubangiji mai adalci ne;

ya ’yantar da ni daga igiyoyin mugaye.

5 Bari dukan waɗanda suke ƙin Sihiyona

a juye da su baya da kunya.

6 Bari su zama kamar ciyawa a kan rufi,

wadda takan bushe kafin tă yi girma;

7 da ita mai girbi ba ya iya cika hannuwansa,

balle wanda yake tarawa yă cika hannuwansa.

8 Kada masu wuce su ce,

“Albarkar Ubangiji ta kasance a kanku;

muna sa muku albarka a cikin sunan Ubangiji.”

Zabura 129